|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
’Yanbindiga sun kashe malamin addinin Musulunci a Nijeriya Sheikh Yahya Masussuka - ʼYansanda
Sanarwar rundunar ʼyansandan Jihar Katsina ta ce wasu mutane biyu ɗauke da makamai, waɗanda ke kan babur ne suka buɗe musu wuta, inda suka ji wa malamin da abokinsa raunuka masu tsanani, wadanda suka yi ajalinsu.
Daga Nijeriya zuwa Kenya, mutane na tsawon rai amma ba tare da cikakkiyar lafiya ba
Tsakanin shekarar 2000 da 2023, tazarar da ke tsakanin tsawon rayuwar da ake sa ran mutum zai yi da kuma tsawon lokacin da zai rayu cikin ƙoshin lafiya tun daga shekara 60 ta ƙara faɗaɗa.
Hamshakiyar attajira ‘yar kasar Mali ta sa sarƙar zinare mai darajar dala miliyan 1.6
Ilhan Omar: ’Yar gudun hijira daga Somalia da ta zama tauraruwa a siyasar Amurka
Tiani: Dole ne Nijar ta warware matsalolin da suka daɗe suna dabaibaye ta kafin samun nasara
An yi fama da ƙarancin mai a cikin biranen Nijar har da babban birnin ƙasar, Yamai, lamarin da ya sa aka hana sayar da mai da dare a wasu gidajen mai na ƙasar.
RA'AYI
Ya zama dole Afirka ta daina tambayar ‘me duniya za ta sayar mana’ kawai
Tambayar ita ce ko muna da karfin gwiwa, tsari da aniyar zuci don fara gini daga ma’auni.
Yadda man dizel ya zama sabon fagen dagar siyasa da abin da hakan ke nufi ga duniya
Rikicin wakilci a yanki: Me ke ta'azzara rikicin Ethiopia-Eritrea?
Me samar da lantarki ke nufi ga Afirka?
Ƙoƙarin sake haɗe kan Libya: Me ya sa hakan ke da muhimmanci ga Turkiyya da ma yankin

Manyan jami’an Turkiyya, Saudiyya da Pakistan za su ziyarci Iran don tattauna batutuwan tsaro
Ziyarar na da manufar sassauta rikici tsakanin Amurka da Iran ta hanyar tattaunawa da diflomasiyya yayin suke goyon bayan yunkurin shiga tsakani da Qatar da Pakistan ke yi.
Sheikh Bala Lau ya nemi a yi bincike kan ɗan agajin da ya nemi a ba su AK47 su kai hari
Shugaban ƙungiyar ya bayyana karara cewa JIBWIS ba ta da alaƙa da waɗannan kalamai masu tunzura jama’a.
FBI ta kama mutane tara a Nijeriya da ake zargi da laifukan intanet, an ƙwace na’urori 53
Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka FBI ta kama wasu mutane tara a Nijeriya da ke da alaka da zargin aikata laifuka a yanr gizo da ayyuka a cibiyoyin zamba.
Daga Nijeriya zuwa Kenya, mutane na tsawon rai amma ba tare da cikakkiyar lafiya ba
Tsakanin shekarar 2000 da 2023, tazarar da ke tsakanin tsawon rayuwar da ake sa ran mutum zai yi da kuma tsawon lokacin da zai rayu cikin ƙoshin lafiya tun daga shekara 60 ta ƙara faɗaɗa.
Hamshakiyar attajira ‘yar kasar Mali ta sa sarƙar zinare mai darajar dala miliyan 1.6
Ilhan Omar: ’Yar gudun hijira daga Somalia da ta zama tauraruwa a siyasar Amurka
RA'AYI
Ya zama dole Afirka ta daina tambayar ‘me duniya za ta sayar mana’ kawai
Tambayar ita ce ko muna da karfin gwiwa, tsari da aniyar zuci don fara gini daga ma’auni.
Yadda man dizel ya zama sabon fagen dagar siyasa da abin da hakan ke nufi ga duniya
Rikicin wakilci a yanki: Me ke ta'azzara rikicin Ethiopia-Eritrea?
Me samar da lantarki ke nufi ga Afirka?
Ƙoƙarin sake haɗe kan Libya: Me ya sa hakan ke da muhimmanci ga Turkiyya da ma yankin
Ya zama dole Afirka ta daina tambayar ‘me duniya za ta sayar mana’ kawai
Tambayar ita ce ko muna da karfin gwiwa, tsari da aniyar zuci don fara gini daga ma’auni.
Yadda man dizel ya zama sabon fagen dagar siyasa da abin da hakan ke nufi ga duniya
Rikicin wakilci a yanki: Me ke ta'azzara rikicin Ethiopia-Eritrea?
Me samar da lantarki ke nufi ga Afirka?
Ƙoƙarin sake haɗe kan Libya: Me ya sa hakan ke da muhimmanci ga Turkiyya da ma yankin
Karin Labarai
EFCC ta kama ’yan China 14 da ɗan Nijeriya a masana’antun sarrafa lithium ba bisa ƙa’ida ba a Ogun
A cewar EFCC, jami’an hukumar na ofishin shiyyarta na Lagos Zonal Directorate 2 ne suka gudanar da samamen a ranar Juma’a, 23 ga Oktoba, 2026, bayan samun sahihan bayanan sirri da gudanar da sa ido.
Iran ta zargi Amurka da rashin gaskiya a tattaunawa, tana mai cewa tana ƙoƙarin tilasta mata buƙatu
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen ya ce Tehran ba ta taɓa neman makaman nukiliya ba, yana zargin Washington da amfani da shirin nukiliyarta don yin hujja da matakin soja.
Mayaƙan Houthi sun kai hari filin jiragen Riyadh, ƙawancen Saudiyya ta kai hari kan rokokin Sanaa
A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, ya ce ƙawancen na ci gaba da kai hare-hare domin lalata makamai masu linzami na ƙungiyar.
Nijeriya na bibiyar mutum 53 da suka haɗu da mai ɗauke da Ebola a ƙasar, in ji NCDC
Darakta Janar na hukumar NCDC, Dr. Jide Idris, ya ce Gwamnatin Tarayyar Nijeriya za ta ba da fifiko ga tsaro da jin daɗin ma'aikatan jinya a tsawon lokacin aikin tunkarar cutar Ebola.
Majalisar Dattawan Aljeriya ta amince da buƙatar tura sojoji zuwa Nijar
Gabon ta janye takunkumin amfani da kafafen sada zumunta bayan watanni takwas
’Yanbindiga sun kashe akalla mutane 20 a harin da suka kai wani ƙauyen Jihar Taraba
Hukumomin Faransa sun kama mutum 135 da ƙara dokar hana fita a wasu birane saboda zanga-zanga
Kenya ta tabbatar da mutuwar mutum na biyu daga cutar Ebola
EFCC ta kama ’yan China 14 da ɗan Nijeriya a masana’antun sarrafa lithium ba bisa ƙa’ida ba a Ogun
A cewar EFCC, jami’an hukumar na ofishin shiyyarta na Lagos Zonal Directorate 2 ne suka gudanar da samamen a ranar Juma’a, 23 ga Oktoba, 2026, bayan samun sahihan bayanan sirri da gudanar da sa ido.
Iran ta zargi Amurka da rashin gaskiya a tattaunawa, tana mai cewa tana ƙoƙarin tilasta mata buƙatu
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen ya ce Tehran ba ta taɓa neman makaman nukiliya ba, yana zargin Washington da amfani da shirin nukiliyarta don yin hujja da matakin soja.
Mayaƙan Houthi sun kai hari filin jiragen Riyadh, ƙawancen Saudiyya ta kai hari kan rokokin Sanaa
A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, ya ce ƙawancen na ci gaba da kai hare-hare domin lalata makamai masu linzami na ƙungiyar.
Majalisar Dattawan Aljeriya ta amince da buƙatar tura sojoji zuwa Nijar
Gabon ta janye takunkumin amfani da kafafen sada zumunta bayan watanni takwas
’Yanbindiga sun kashe akalla mutane 20 a harin da suka kai wani ƙauyen Jihar Taraba
Hukumomin Faransa sun kama mutum 135 da ƙara dokar hana fita a wasu birane saboda zanga-zanga
Kenya ta tabbatar da mutuwar mutum na biyu daga cutar Ebola
Duniya
Netanyahu ya bayar da umarnin kulle yankin Yammacin Kogin Jordan da kuma rufe Hebron gaba ɗaya
Trump ya ce Amurka za ta iya kai wa Iran sabbin hare-hare
Amurka ta yaba wa NDLEA kan gano wuraren sarrafa miyagun ƙwayoyi masu alaƙa da ƙungiyoyin Mexico
Ba makawar yin Yaƙin Duniya na III in ji tsohon shugaban Serbia
Bidiyo
Masar: Jariri ya dora kafa daya a kan daya jim kadan bayan haihuwarsa

Tsarin bashi da kasuwancin da ke kara talauta matan karkara

Abin da ke janyo daukewar al’ada da wuri a tsakanin mata masu shekara 30

Rikicin Saudiyya da Houthi: Shin zai fadada a Gabas ta Tsakiya?

Previous slide
Next slide
Labari na Musamman
GABAS TA TSAKIYA
Ranar 7 ga Oktoba ta fito da raunin Isra’ila: Yaƙin Gaza ya ƙara ta’azzara raunin
Yakin kisan kiyashi da Isra’ila ke yi a Gaza ya gaza dawo da tsaro a gida yayin da yake ta’azzara rarrabuwar kawunan siyasa da lalata matsayinta a fagen kasa da kasa.
Rayuwa
Ga labarin ƙauyen Turkiyya ɗaya tilo da ya tsani shan taba sigari
Chivayo: Rayuwar attajirin da ya mutu, wanda ya taba ba wa wani mawaki $1m don yin wasa a biki
Ɗan rawa ɗan Nijeriya na neman kafa tarihi a duniya da yin rawar tsawon mako guda ba tsayawa
Shugaban Zambia Hichilema ya yi farin ciki da masoyan da suka ba shi kyautar kazar gida
Shirin Sauti - Podcast
00:00
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
00:00
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
00:00
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
00:00
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
05:41
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Previous slide
Next slide
Rumbun Labarai
Shugaba Tinubu na Nijeriya zai kaddamar da yakin neman zabensa yau a Kaduna
Ana fargabar mutane da dama suna ƙarƙashin ɓaraguzan gini mai hawa 12 da ya rushe a Kenya
Kotun Nijeriya samu mutum 653 da laifin ta’addanci bayan ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar da su
Ministocin makamashi na ƙasashen ECOWAS na taro kan ajiyar batura da dokokin kasuwannin lantarki
Gwamnatin Nijeriya ta amince da shirin kwanaki 90 na rage raɗaɗin tsadar rayuwa
Ebola: Nijeriya ta yi kira a kwantar da hankali, ta ce an dakile yaduwar cutar
An saki wasu mata ’yan Turai biyu da aka yi garkuwa da su a Nijar bayan shafe watanni a tsare
Manyan jami'an diflomasiyyar Turai da Gabas ta Tsakiya za su gana a Istanbul
Nijar: Hukumomi sun ɗauki matakan tsaro na gaggawa a Agadez bayan harin da ya kashe mutum 12
Kenya ta kulla yarjejeniyar $160m ta kiyaye muhalli, da goyon bayan magadan attajiran Amurka
Turkiyya na shirin zuba jarin dala biliyan 2 a sufurin sama da na sararin samaniya cikin shekaru uku
Kotu ta yanke wa mutumin da ya kashe matarsa hukuncin kisa a jihar Yobe ta Nijeriya
Ghana na shirin tunkarar Ebola bayan ɓullar cutar a Kongo DRC da Kenya da Nijeriya
Kasashe da kungiyoyin kasa da kasa na taro a Geneva don habaka kokarin samar da zaman lafiya a Sudan
Darajar kuɗin Sudan ta faɗi, inda ake canza dala ɗaya an kan fam 10,000 na ƙasar