|
Hausa
|
Hausa
KARIN HASKE
Shin Isra’ila ta yi yunkurin kawar da tunanin wanzuwar Falasɗinu baki daya?
Kwace filaye da gonakin da aka ware wa Falasdinawa da Isra’ila ta yi, tare da fadada yankunanta da ba sa bisa doka da rushe kauyuka, ya sake zurfafa damuwa kan makomar kafuwar kasar Falasdin.
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Warwara
Yadda Turkiyya ke taimaka wa Iraƙi wajen isar da albarkatun manta zuwa kasuwannin ƙasa da ƙasa
Yayin da rashin zaman lafiya ke damun hanyar Tekun Fasha da Iraki ke fitar da kayayyaki ta cikinta, Baghdad na juyawa ga arewa, tana fitar da albarkatun manta zuwa kasuwannin ƙkasa da ƙasa ta cikin Turkiyya.
Tsaro a Arewa maso Yammacin Nijeriya: Me ke bayan raguwar kashe-kashe, me ke ƙara tayar da hankali?
Duk da raguwar kashe-kashe da sace mutane da aka samu a farkon shekarar 2026 idan aka kwatanta da makamancin lokacin shekarar 2025, wani masani kan harkokin tsaro ya ce Arewa maso Yammacin Nijeriya na ci gaba da fuskantar manyan barazana.
Erdogan a UNGA: Gaza ce sansanin tsare mutane mafi muni da rashin tausayi da abin kunya a zamaninmu
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya zargi Isra'ila da rungumar manufar "kisan kare dangi da kuma nuna halin "rashin kakkautawa a kashe-kashen," a yayin jawabinsa da ya gabatar a Babban taron Zauren MDD da ke birnin New York.
Matsalar haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a Nijeriya
Tun bayan faruwar wannan mummunan al’amari masana da masu sharhi da sauran mutane suke kiraye-kirayen kan cewa ya kama a mahukuntan kasar su dauki mataki ta yadda za a magance dimbin matsalolin da ake samu masu alaka da hakar ma’adanai ba bisa ka’ida
KO ZAMA DA MASU BUSA SIGARI NA BA DA DAMAR SAMUN HAIHUWA KO DA BA KA SHAN TABA?
Wani nazarin WHO ya alakanta shakar hayakin taba sigari da rashin haihuwa ga maza da mata. Amma kwararru sun gargadi matan da ba sa shan taba amma suke shakar hayakin da suna da hatsarin kasa haihuwa sama da maza sau 1.2.
BAYAN FAGE
Shin fasahar AI za ta iya zama barazana ga bil'adama? Ga abin da ke tattare da wannan muhawarar
Ƙasashen Afirka biyar sun kawar da yaɗuwar cutar shan inna, amma ba a gama yaƙin ba
Shekaru 25 bayan 9/11, Amurkawa na tsoron ta’addancin cikin gida fiye da barazanar hari daga waje
Ƙin amincewar Ingila da mamayar da Isra’ila ke yi ba bisa doka ba ya kawo babban sauyi- Wani Malami
Sauyin doka da siyasar da aka samu na da girman gaske, duk da cewa bai wadatar ba, Luigi Daniele na jami'ar Molise ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Anadolu.
Shugaban Zambia Hichilema ya yi farin ciki da masoyan da suka ba shi kyautar kazar gida
Maggie Sapatu ta yi tafiya fiye da kilomita 800 don ba Shugaban Zambia Hichilema kyauta na "kaza na gida", a lokacin da wani mai goyon bayan sa Jeremiah Tembo ya yi bisa motar sa kilomita 400 don halartar jirgin shugaban.
Abin da ya sa duniya ke bukatar daukar matakan kawar da tarkacen na'urori masu yawo a samaniya
Hatsarin da zai faru tsakanin tarkacen sararin samaniya da tauraron dan adam ba wai kawai zai lalata tauraron dan adam ba ne, har da kawo dubban gutsartsarin tarkace masu gudu da sauri da ka iya lalata sauran taurarin dan adam ko jiragen sama.
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Lionel Messi zai ci gaba da taka leda a matakin kulob tare da ƙungiyar Inter Miami ta Amurka, inda yake da kwantiragi har zuwa ƙarshen kakar shekarar 2028.
30 ga Agusta: Nasarar da ta buɗe hanyar tasowar Turkiyya ta zamani
Yaƙin da ya tabbatar da 'yancin Turkiyya ya kuma ɗora ƙasar a kan hanyar tsayawa da ƙafarta, da cin gashin kai da kasancewa mai faɗa-a-ji- a yankin.
Karshen ayyukan 'yan ta'addar PKK/YPG
Matsin lambar soji daga Turkiyya, diflomasiyya da tuntuba sun taimaka wajen kassara manubar PKK/YPG. Rushewarta a yanzu na ba wa Ankara aiki mai wahala na mayar da ribar ayyukan soji zuwa zaman lafiya mai dorewa a yankin.
MANUFAR AFIRKA TA SHIGA OFIS MAFI GIRMA A MDD: KO HAKAN BA ZAI IYA SAKE FARUWA BA?
Afirka na da sama da ɗaya bisa huɗu na mambobin Majalisar Ɗinkin Duniya amma ba ta da kujera ta din-dindin a Kwamitin Tsaro. A yayin da fafutukar maye gurbin Antonio Guterres ta kai mataki na ƙarshe, ana dubawa a gani ko yawan nata zai yi tasiri.
Marubutanmu
Ko Tarayyar Afirka za ta iya samar da zaman lafiya a sabuwar tattaunawar Sudan?
6 minti karatu
Mafita: Matsalar nutsewa a ruwa a Afirka da ƙoƙarin kuɓutar da rayuka
7 minti karatu
Shekaru 25 na Jam’iyyar AK da matsayin Turkiyya na mai taka rawa a yanki da ma duniya
9 minti karatu
Ƙoƙarin kawar da sankarau: Manufar Afirka ta kawar da cutar baki ɗaya nan da 2030
6 minti karatu
GARGADIN SHUGABANNIN AFIRKA KAN CIN ABINCI A MAKARE DA ILLOLIN SHAN SIGA DA GIYA
Shugabannin sun jaddada cewa cin abincin dare a makare da yawan shan siga da barasa, da cin burodi da shinkafa su ne manyan abubuwan da ke haifar da cututtuka masu kisa a kasashen Afirka