RA'AYI
Ƙoƙarin sake haɗe kan Libya: Me ya sa hakan ke da muhimmanci ga Turkiyya da ma yankin
Mu’amalar Ankara da gwamnatocin gabashi da yammacin Libya masu adawa da juna na samar da hanyar sulhun siyasa, amma kuma haɗe kan cibiyoyin ƙasar yana ci gaba da zama babban ƙalubale.
FAHIMTA








