| Hausa
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
00:00
00:0000:00
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
A jihar Kano da wasu sassan Nijeriya, hukumomi sun ce ana ƙara ganin mata, har da matan aure, na shiga harkar miyagun ƙwayoyi.

An daɗe ana kallon maza musamman matasa a matsayin waɗanda suka fi faɗawa cikin halayyar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi. Amma yanzu, wata sabuwar barazana na ƙara bayyana a wasu jihohi kamar Jihar Kano.

Mata ciki har da matan aure, da mata masu shekarun suna ƙara shiga ta’ammuli da kwayoyi. Kuma masana na gargadin cewa idan uwa ta lalace, iyali da al'umma baki ɗaya na iya fuskantar mummunan sakamako.

Me ya jawo wannan matsala? Kuma wane haɗari take haifarwa ga iyali da makomar al'umma?

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 23 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?