| Hausa
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
00:00
00:0000:00
Rayuwa
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Wani bincike da aka gudanar a Jihar Yoben Nijeriya, ya gano musababbin da ke jawo yawaitar ciwon ƙoda da ya daɗe yana addabar al’ummar jihar.

Sakamakon binciken ya ce ba komai ne ke haifar da annobar cutar ƙodar ba face gurbatar sinadarin dalma, ko ɓurɓushin ƙarafa da ke gurɓata ruwan da mutanen yankin ke sha.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?