| Hausa
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
00:00
00:0000:00
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
A cikin wannan shirin, za mu tattauna hanyoyin da wasannin bidiyo na gem za su taimaka wajen kare duniyarmu ta Earth.

Za mu duba yadda wasu masu ƙirƙirar wasanni suke haɗa duniyar wasanni da matakan ayyukan kare muhalli—abubuwa biyu da ba a saba haɗa su ba.


Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?