| Hausa
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
00:00
00:0000:00
Duniya
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ta yaya siyasa ta zama ma’aunin tsara lokaci da saita agogo a duniya, kuma me ya sa wasu ƙasashen suka zaɓi amfani da lokacin da kwata-kwata bai yi daidai da tafiyar Rana ba?

Mun yi nazari kan yadda gwamnatoci suka zama masu tsara lokacin agogo, maimakon ilimin taurari.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?