DOGWAYEN MAKALOLI
Sau takwas sojojin Amurka na yunƙurin kashe kansu a cikin USS Abraham Lincoln, in ji gwamnatin Trump
Gwamnatin Trump ta gasgata halin da jami'an Amurka suka shiga a cikin jirgin ruwan Abraham Lincoln mai dakon jiragen sama, inda ta ce sau takwas jami'an na yunƙurin kashe kansu saboda matsalolin lafiyar ƙwaƙwalwa da yanayin rayuwa a cikin jirgin.





