Türkiye
Turkiyya ta fi bayar da fifiko ga zaman lafiya a Syria da kawo karshen ta'addancin PKK da Daesh — Fidan
Ziyarar da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken ya kai Ankara ta mayar da hankali ne kan tattauna muhimman abubuwa da Turkiyya game da ƙungiyoyin ta'addanci na PKK/YPG da batun makomar Syria da zaman lafiyar yankin.Türkiye
Erdogan ya ce za a dauki matakin ba sani ba sabo bayan kai hari TAI
A kan hanyarsa ta dawo wa daga halartar taron BRICS, Shugaba Erdogan ya yi bayani kan fadadan batutuwa, ciki har da harin ta'addancin da aka kai masana'antar Kera Jirage Yaki ta Turkiyya da shirin da Yammacin duniya suka yi game da Gaza.Türkiye
Hukumar leken asirin Turkiyya ta daƙile harin ta'addancin PKK a kan jami'an tsaro
Hukumar MIT ta bankaɗo shirin wasu manyan jagororin ƙungiyar PKK na kai hari kan yankin da jami'an tsaron Turkiyya suke gudanar da ayyukansu a Hakurk na ƙasar Iraki, kana ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda biyu, a cewar majiyoyin tsaro.Türkiye
Turkiyya ta kawar da 'yan ta'addan PKK/YPG bakwai a arewacin Iraƙi da Syria
Ma’aikatar Tsaro ta Turkiyya ta tabbatar da kawar da 'yan ta'adda uku a yankin da ake gudanar da shirin daƙile ta'addanci na Operation Euphrates Shield da Peace Spring sai kuma aka kawar da huɗu a yankin da ake gudanar Operation Claw-Lock.Duniya
Turkiyya ta yaba wa Iraƙi a kan haramta ƙungiyar PKK gabanin ziyarar da Erdogan zai kai Bagadaza
Majalisar Tsaron Ƙasa ta ayyana PKK a matsayin ƙungiyar ƴan ta'adda gabanin ziyarar da Shugaba Recep Tayyip Erdogan zai kai Bagadaza bayan watan Ramadana, matakin da zai ƙarfafa dangantakar da ke tsakanin Turkiyya da Iraƙi.
Shahararru
Mashahuran makaloli