Duniya
Yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila ta Lebanon ta soma aiki
Yarjejeniyar, wadda ta soma aiki da ƙarfe 4:00 na safe (0200 GMT), za ta sa Isra'ila ta daina yaƙin da take yi a Lebanon wanda ya kashe aƙalla mutum 4,000, da jikkata fiye da mutum 16,000 kana ya tilasta wa fiye da mutum miliyan ɗaya barin gidajensu.Duniya
Hare-haren sama na Isra'ila sun kashe mutane 19 a Lebanon cikin sa'o'i 24 da suka gabata
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza, wanda ya shiga kwana na 384, ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,792 da jikkata fiye da 100,000, kan ana ƙiyasi mutum fiye da 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzai. Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 2,574 a hare-hare a Lebanon.Duniya
Akalla mutum 41 ne suka mutu a harin da Isra'ila ta kai a Lebanon
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,289. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,309 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.Duniya
Binciken MDD ya zargi Isra'ila da neman 'rusa' tsarin kula da lafiyar Gaza
Yaƙin da Tel Aviv ya kwashe shekara ɗaya yana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,010. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ke kai wa a Lebanon tun daga Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,141 kana sun raba fiye da mutum 1.2 da muhallansu.Duniya
Yaya shugabannin duniya suka yi martani kan kisan Nasrallah da Isra'ila ta yi?
Iran ta yi gargaɗin cewa kisan Nasrallah zai iya haifar da rusa Isra'ila, kuma ta sha alwashi ci gaba da bin aniyarsa; ita kuma Rasha ta yi tir da "kisan siyasa," kuma ta nemi Isra'ila da dakatar da hare-haren soji kan Lebanon.
Shahararru
Mashahuran makaloli