Afirka
Meta: Nijeriya ta ci tarar Facebook da WhatsApp $220m kan karya dokar kare sirrin mutane
A wata sanarwa da FCCPC ta fitar ranar Juma'a, ta ce binciken da ta kwashe watanni 38 tana gudanarwa kan yadda Facebook da WhatsApp suke aiki a Nijeriya ya nuna cewa suna kwasar bayanan sirrin mutane tare da yin amfani da su ba bisa ƙa'ida ba.Karin Haske
Wasu ‘yan Nijeriya na muhawara kan sayen ‘Blue Tick’ daga Facebook
A baya, Facebook kan bai wa masu amfani da shi “Blue Tick” ne ta yin duba da yawan mabiyansu da irin abubuwan da suke wallafawa da kuma yawan tsokacin da ke yi musu, amma daga baya suka mayar da lamarin “iya kudinka, iya shagalinka.”
Shahararru
Mashahuran makaloli