Karin Haske
Shirin Namibiya da Zimbabwe na kashe namun daji don ciyar da al'ummarsu ya janyo ce-ce-ku-ce
Matakin da ƙasar Namibiya da Zimbabwe suka ɗauka na kashe namun daji domin ciyar da al'ummomin da ke fama da yunwa sakamakon mummunan yanayi na fari, ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu rajin kare muhalli da ke fargabar matakin na iya janyo cikas.Rayuwa
Marange: Matar da ta haɗa matsayin uwa, ma'aikaciyar masana'anta kuma babbar 'yar wasa
Precious Marange, matar da ta wuce misali a jajircewa da kuma iya aiki, inda ake damawa da ita a ƙungiyoyin ƙwallon wasan kurket da Rugby na Zimbabwe yayin da take ƙokarin sauƙe hakkokinta na uwa da kuma wani aikin yini a wata masana'antar ƙarafa.Kasuwanci
Zimbabwe za ta ci tarar kasuwancin da ke amfani da hauhawar farashin canji
Tun bayan kaddamar da sabon kudin ZiG a farkon watan Afrilu, gwamnati Zimbabwe ke kokarin ganin ta ɗaga darajar sabon kudin tare da ganin ya zaga ko ina, kuma tuni hukumomi suka fara dirar mikiya kan 'yan kasuwar canjin kudi na bayan fage.Karin Haske
Yadda kafofin sadarwa na zamani ke taimakon matasan manoma a Zimbabwe
Kafofin sadarwa na zamani sun fara zama wasu hanyoyi da matasan manoma a Zimbabwe ke amfani da su wajen gano kasar da za ta fi kyau da noma da kuma nemo hanyoyin samun tallafin kudi da za su zuba a gonakin, da hanyoyin kasuwancin abin da suka girba.
Shahararru
Mashahuran makaloli