Duniya
Bayani kan Muhammad Yunus, sabon shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya ta Bangladesh
An san shi da sunan "bankin talakawa", Yunus ya taimaki miliyoyin talakawa wajen fita daga kangin talauci ta hanyar ba su kananan basussuka, amma ya fuskanci tsangwama daga gwamnatin Sheikh Hasina a 'yan shekarun nan.
Shahararru
Mashahuran makaloli