Ra’ayi
Yadda Trump ke jan kafa a shari'ar da yake fuskanta: Shin zaɓe cai cece shi?
Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump yana ta kokarin ganin ana ta jan kafa a shari'o'in da yake fuskanta har zuwa lokacin zabe wato watan Nuwamba. Ga wasu daga cikin abin da ya sa yake yin haka- da kuma bayanin ko hakan zai iya taimakonsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli