Rayuwa
Cornelius Annor: Mai haɗe-haɗen salon zane da ke tunatar da tarihi daga hotuna
Mai salon haɗe-haɗen zanen ɗan asalin Ghana ya samu ƙwarin gwiwar ƙirƙire-ƙirƙirensa ne daga hotunan iyali waɗanda suke tunatar da masu sha'awar zane kyakkyawar alaƙar da ke tsakanin 'yan'uwa da kuma muhimman lokutan da aka kasance tare.Rayuwa
Mashudu Ravele: Yadda harshen Afirka ta Kudu ya samu murya cikin littattafansa
Tshivenda ɗaya ne daga cikin harsunan Afirka da ba a haɓaka su, ya samu shiga cikin rubuce-rubucen wata matashiya wadda ta zaɓi amfani da harshenta na asali wajen yin rubutu maimakon Turanci don alƙinta tarihi ga al'ummomi masu tasowa.Türkiye
Matar shugaban Turkiyya ta ziyarci gidan adana kayan tarihi na Prado tare da matar Firaiministan Spaniya Fernandaz
A yayin rakiyar shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan zuwa taron gwamnatocin Turkiyya-Spaniya karo na 8 a birnin Madrid, an zagaya da Emine Erdogan shahararren gidan adana kayan tarihi na Prado tare da matar Firaministan Spaniya.Türkiye
'Yan sandan Turkiyya sun kama wani mai tsaron gidan tarihi na Amurka kan zargin fasa-ƙwaurin ƙwari masu dafi
'Yan sandan sun kama mai kula da wani gidan tarihi na Amurka a birnin Santambul, kan zargin yunƙurin fasa-ƙwaurin kunama da gizo-gizo waɗanda ake amfani da su wurin haɗa maganin guba.
Shahararru
Mashahuran makaloli