Ra’ayi
Sauya fasalin takunkuman Amurka: Sauyi daga uƙuba zuwa ga jan ra'ayi
A yanzu takunkuman tattalin arziki na da tasiri ga kusan kashi daya bisa uku na tattalin arzikin duniya. Lokaci ya yi da ya kamata Amurka ta sake duba amfani da takunkuman, saboda ba sa iya cimma burinsu, kuma suna sanya wahalhalu ga jama'ar kasashe.Afirka
Mece ce manufar ECOWAS bayan ɗage takunkumi kan Nijar, Mali, da Guinea?
Ƙungiyar ƙasashen yammacin Afirka ta ECOWAS na fama da ƙalubalen da ba ta taɓa fuskanta ba tun kafuwarta shekaru 50 baya. A ƙoƙarinta na warware matsalolin, ta cire takunkumi kan wasu mambobinta, amma akwai sauran rina a kaba.
Shahararru
Mashahuran makaloli