Ra’ayi
Kare afkuwar yaƙi tsakanin ƙasashen Kusurwar Afirka: Kira ga a ɗauki mataki
Kusurwar Afirka ya kasance daya daga cikin yankunan da ke fama da rikicin siyasa a nahiyar, inda ake ta takaddamar iyakoki, jayayya da rarrabuwar kan siyasa, da tsoma baki kan harkokin yankin daga kasashen waje wanda ke barazanar zaman lafiyarsa.Türkiye
Turkiyya na shiga tsakani a tattaunawar Somaliya da Habasha kan yarjejeniyar gaɓar ruwa ta Somaliland
Babban jami'in diplomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan da takwarorinsa na ɓangarorin biyu sun sa hannu kan wata yarjejeniyar haɗin gwiwa a Ankara, bayan wata tattaunawa ta fahimtar juna kan batun gaɓar ruwa Addis Ababa da ɓangaren Somaliland da ya ɓalle.
Shahararru
Mashahuran makaloli