Karin Haske
Yadda wani da bai yi digiri ba ya ƙirƙiri rishon da ke amfani da mataccen mai a Senegal
Wani mai aikin walda ɗan ƙasar Senegal bai bari rashin mallakar shaidar karatu ta digiri ta hana shi ƙirƙirar risho mai amfani da mataccen mai da ya samar wa iyalai mazauna karkara zaɓin abu mai araha da ya maye gurbin itace da gas da lantarki ba.Karin Haske
Ndiaye: Matar da ke taimakon al'ummar ƙauyenta wajen magance ƙarancin ruwan sha
Wani kauye a kasar Senegal da ya sha fama da matsalar karancin ruwa a yankin da ake samun ruwan sama na watanni uku kacal a shekara ya samu sauyi na wadatuwa da ruwa bayan aikin samar da ruwa da wata matashiya ta fara yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli