Karin Haske
Yadda namun dajin Afirka suka fuskanci raguwar kashi 75 a tsawon shekara 50
Rahoton Asusun kula da namun daji na duniya (WWF) kan halittun duniya na 2024 ya bayyana cewa shekaru 50 zuwa 2020, an samu raguwar yawan namun daji da aka sa ido akan su a faɗin duniya da kusan kashi uku cikin 100.Karin Haske
Rumbun adana irin shuka na duniya ya karɓi ajiyar iri mai cike da tarihi
Rumbun adana iri na duniya na Svalbard Global Seed Vault ya karɓi ajiyar sabon samfurin iri fiye da 30,000 daga ƙasashe 21 da kuma wasu rumbuna bakwai daga faɗin duniya don karfafa samar da wadataccen abinci a lokacin da ake fuskantar sauyin yanayi.
Shahararru
Mashahuran makaloli