Rayuwa
Murals: Masu zane-zane sun zayyana halin da Falasɗinawa ke ciki a kan titunan Nairobi na Kenya
Wasu matasa masu baiwar zane-zane sun zayyana yanayin kuncin da faladinawa suke ciki a kan titunan Nairobi babban birnin kasar Kenya domin nuna goyon bayansu ga Falasdinu yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare a Gaza.Afirka
Sanatocin Kenya sun gayyaci masu sa ido kan harkokin makamashi bayan gobarar cibiyar sayar da gas
'Yan kwana-kwana na ta kokarin kashe gobarar da fashewar gas din ta janyo a unguwar Embakasi da ke Nairobi, inda jami'ai ke cewa akalla mutum biyu sun rasu tare da fargabar cewa za a samu karin mace-mace.Karin Haske
Yadda 2023 ta shaidi tunkarar matsalar sauyin yanayi da Afirka ke yi
Shugabannin kasashen Afirka sun taru a birnin Nairobi na Kenya a watan Satumba don tattauna Sauyin Yanayi, inda suka assasa tushen tursasa kasashen Yamma wajen ganin sun cika alkawarurrukan da suka dauka kan sauyin yanayi.Afirka
'Yan mata da ke gyara rayuwarsu bayan sun hadu da kaddarar “cikin shege” a Kenya
Yara matan da suka haihu a kuruciyarsu ba tare da aure ba, suna ta kokarin mantawa da takaicin da suka shiga da tsangwamar da ake yi musu ta hanyar komawa makaranta, a unguwar da ke fama da talauci a birnin Nairobi.
Shahararru
Mashahuran makaloli