Karin Haske
Yadda 'raini daga Macron' ya zama madogarar Afirka
Katobara da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi kan kasashen yankin Sahel cewa ba su da godiyar Allah kan taimakon da kasarsa ke ba su a yaki da ta'addanci, na iya gaggauta kawo karshen sabon salon mulkin mallaka a kasashen Afirka renon Faransar.Afirka
Aljeriya ta buƙaci Faransa ta amince ta aikata laifuka a lokacin mulkin mallaka
Shugaban Aljeriya Tebboune ya ce babu adadin kuɗin da Faransa za ta biya da za su kasance diyyar ko da ran mutum ɗaya, inda ya ce abin da ƙasar ke buƙata shi ne mutunta kakanninsu da Faransar ta yi wa kisan kiyashi.Karin Haske
Yanka-Yanka: Radadin da Chadi ke ji sakamakon kisan kiyashin Faransa
A wani bangare na tuna wa da ta'addancin da dakarun 'yan mulkin mallaka suka yi shekaru sama da dari da suka shuɗe, 'yan Chadi na gudanar da gangami ƙarƙashin gwamnatinsu, a lokacin da ake sake fasalin alaƙa da Faransa, da ta yi musu mulkin mallaka.Karin Haske
Cinikin bayi: Dalilin da ya sa yi wa tarihi kwaskwarima ba zai taɓa shafe raɗaɗin Afirka ba
Duk da cewa watakila irin muggan ayyukan da aka yi lokacin cinikin bayi an shafe su a tarihi, amma duk da haka waɗanda suka jagoranci cinikin bayin sun bar wani tabo da zai ci gaba da kasancewa da sunaye daban-daban kuma ta hanyoyi iri-iri.
Shahararru
Mashahuran makaloli