Karin Haske
Eco-jogging: Yadda matasan Benin ke tsaftace wuraren taruwar jama'a.
Wani gangamin tsaftace muhalli da ya ƙunshi masu tattakin motsa jiki, waɗanda ke tsince ledoji da sauran shara a kan hanyarsu, ya sauya abin da ya fara a matsayin wani abin sha'awar wani ɗalibin jami'ar Benin zuwa wata kungiyar kawo sauyi.Karin Haske
Kula da wuraren dausayi na Benin ba wai lamari ne na da ya shafi muhalli kawai ba
Kula da dausayi daban-daban na kasar Benin tamkar kafa misali ne ga sauran wurare a Afirka da ma duniya baki daya. Yayin da birane ke girma kuma mutane suna buƙatar ƙarin ƙasa, waɗannan wurare na musamman suna ɓacewa.Karin Haske
Kasuwar Carbon: Sabon shirin kasuwancin hayaƙi mai gurɓata muhalli tsakanin ƙashen duniya
"Kamfanoni ko kuma mutane kan iya amfani da kasuwar domin biyan diyya dangane da hayaƙi mai gurɓata muhallin da suke fitarwa ta hanyar sayen lamuni daga kamfanonin da ke ragewa ko kuma kawar da hayaƙi mai gurɓata muhalli."Ra’ayi
COP28: Wanne amfani Gidauniyar tallafawa kasashe masu fama da mummunan tasirin sauyin yanayi za ta yi a Afrika?
Daga cikin sakamakon sauyin yanayi masu lahani, raba mutane da muhallansu sakamakon sauyin yanayi, yana kan gaba a ƙasashen Afrika da ke gaɓar teku, abin da galibi ke haifar da ƙaura a gida da waje.Afirka
Bala'in da ke shirin faruwa saboda rashin cika alƙawarin ƙasashe a kan rage makamashi mara tsafta
Ya kamata yarjejeniyar Paris ta zama tudun-mun-tsira ga makomar duniya mai aminci da ta cancanci rayuwa a cikinta. Amma har yanzu, ƙasashe ba sa bin doka inda suke ci gaba da samar da makamashi mara tsafta, in ji wani sabon rahoto na UNEP
Shahararru
Mashahuran makaloli