Afirka
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara gaba
A cikin wata sanarwa ta diflomasiyya da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani a farkon wannan watan, Amurka ta ce idan ana so a samu kwanciyar hankali a yankin akwai buƙatar sojojin Rwanda "su janye sojojinsu da manyan makamai" daga DRC.Afirka
Ana zaman ɗarɗar a DRC yayin da 'yan tawayen M23 ke ƙoƙarin kutsawa birnin Goma bayan ƙwace garin Sake
Ƙungiyar ‘yan tawayen M23 ta zafafa hare-hare a makwannin baya bayan nan, inda take matsawa kusa da Goma, wanda ke da kimanin mutum miliyan biyu kuma ya kasance matattara ta jami'an tsaro da ma'aikatan jinƙai.Afirka
'Yan bindiga masu alaƙa da Daesh sun kashe fararen hula 20 a arewa maso-gabashin Congo
An kama fararen hular a kauyuka da dama da aka kai wa hare-hare, sannan aka tara su waje guda a daji tare da kashe su, in ji Rams Malikidogo, wani mai kare hakkokin dan adam a Mambasa da ke Jumhuriyar Dimokradiyyar Kongo.
Shahararru
Mashahuran makaloli