Ra’ayi
Shin duniya za ta iya taimaka wa Libya wadda yaƙi ya ɗaiɗaita ta samu zaman lafiya a 2024?
Ga dukkan alamu gwamnatin Abdulhamid Dbeibeh wadda Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita, za ta fi dacewa da samar da sulhu tsakanin bangarori daban-daban tare da jagorantar Afirka da aka shafe tsawon shekaru ana fama da rikice-rikice da ruɗani.Afirka
Mutanen da ambaliyar ruwa ta kashe a birnin Derna na Libya za su iya kai wa 20,000
Mutanen da suka mutu a Derna na Libya sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta auka wa kasar za su iya kai wa tsakanin 18,000 da 20,000, idan aka yi la'akari da gundumomin da ta shafa, a cewar magajin birnin Abdulmenam al Ghaithi.
Shahararru
Mashahuran makaloli