Afirka
Libya ta mayar da 'yan ci-ranin Nijeriya da Mali 369 ƙasashensu
Mohammed Baredaa, shugaban kungiyar Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Libya da aka ɗora wa alhakin dakatar da yin hijira ba bisa ƙa’ida ba, ya ce an yi sawu biyu na jigilar ‘yan Nijeriya 204 da kuma ‘yan kasar Mali 165 don mayar da su gida.Afirka
Libya ta mayar da wasu 'yan ci-rani na Nijeriya da Masar kasashensu
A ranar Talata ne kasar Libya ta mayar da 'yan ci-rani kusan 1,000 ƴan ƙasashen Masar da Nijeriya gida, wadanda suka yi zamansu a ƙasar da ke arewacin Afirka ba bisa ƙa'ida ba, kamar yadda jami'ai da 'yan jaridar AFP suka bayyana.Ra’ayi
Ambaliyar ruwan Libiya: Yadda mummunan bala'i ya rusa kyakkyawan birnin Derna
Na shiga tashin hankali ganin yadda mahaifata ta birnin Derna ba ta taɓa zama sananniya a duniya ba duk da irin kyawunta da abubuwan tarihi, sai a lokacin da wannan bala'i na ambaliyar ruwa ya same ta, sannan aka san ta a duniya.
Shahararru
Mashahuran makaloli