Karin Haske
Yadda Ruto yake fafutukar ganin Kenya ta samu shugabancin Tarayyar Afirka
Yunkurin diflomasiyya na shugaban kasar Kenya William Ruto na neman goyon baya ga tsohon Firaminista Raila Odinga ya zama sabon shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, wani bangare ne na daidaita kasar ta Gabashin Afirka a matsayin mai taka rawa a nahiyar.Karin Haske
Yadda namun dajin Afirka suka fuskanci raguwar kashi 75 a tsawon shekara 50
Rahoton Asusun kula da namun daji na duniya (WWF) kan halittun duniya na 2024 ya bayyana cewa shekaru 50 zuwa 2020, an samu raguwar yawan namun daji da aka sa ido akan su a faɗin duniya da kusan kashi uku cikin 100.
Shahararru
Mashahuran makaloli