Karin Haske
Abin da ya sa shugabannin Afirka da dama suka je Abu Dhabi
Taron na bana, wanda zai gudana daga ranar 12 zuwa 18 ga watan Janairu karkashin jagorancin shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, na da nufin "samar da ci gaba mai dorewa da ci gaban tattalin arziki".Afirka
Yaki tsakanin Isra'ila da Falasdinu, Rasha da Ukraine ya shafi tallafin kudin kiwon lafiya a Afirka – UNICEF
Tallafin kudaden harkokin kiwon lafiya da ake samar wa yankin Yammaci da Tsakiyar Afirka ya ragu da kusan kashi 50 cikin 100 sakamakon yake-yaken da ke faruwa a halin yanzu, a cewar UNICEF.
Shahararru
Mashahuran makaloli