Afirka
Rundunar ‘yan sandan Kano ta yi gargaɗin yiwuwar kai harin ta’addanci, gwamnatin jihar ta yi Allah wadai da gargaɗin.
Sanarwar ‘yan sanda ta Kano ta zo ne kwana ɗaya gabanin taron maulidin Sheikh Ibrahim Inyass da ɓangaren Khalifan Tijjaniyya Sarki Muhammadu Sanusi II ya shirya gudanarwa, sai dai gwamnati ta ce babu wata barazana, kawai dai ana so a hana taron ne.Karin Haske
Yadda masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya ta durkushe
Masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya a wani lokaci ta taba zama gagaruma, a yanzu ta fada garari saboda matsalolin da suka haɗa da shigar da kayayyaki masu sauƙi daga waje da karyewar kuɗin ƙasar da gazawar farfaɗo da ita daga ɓangaren gwamnatoci
Shahararru
Mashahuran makaloli