Duniya
Sabuwar gwamnatin Syria ba za ta amince da ikon ƙungiyar ta’addanci ta PKK/YPG ba — Fidan
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan ya ce burin Ankara shi ne a samu wani tsari a Syria wanda ta’addanci ba zai samu gurbi ba, yana gargaɗin ‘yan PKK da “ko dai su rusa kansu ko kuma a rusa su.”Ra’ayi
Shin Amurka za ta iya amfani da damar da take da ita don hana bazuwar rikici tsakanin Isra'ila da Iran?
Shugabancin Joe Biden ya yi tangal-tangal a shekarar da ta gabata yayin yaƙin Isra'ila a Gaza. A lokacin da zaman tankiya ke ci gaba da ƙaruwa, ko wannan gwamnatin za ta iya shiga tsakanin bangarorin da ba sa ga maciji da juna don hana su gwabzawa?Duniya
Harin Iran na gaba zai iya sauka kan muhimman wuraren Isra'ila — masani
Bayan harin baya-bayannan da Iran ta kai Isra'ila, da yiwuwar martanin Tel Aviv, masani kan makami mai linzami Fabian Hinz ya shaida wa TRT World cewa lamarin zai iya ƙazancewa cikin sauri yayin da ƙasashen biyu suke cikin shirin mummunar arangama.Duniya
Qatar za ta ci gaba da kokarin shiga tsakani don kawo karshen yakin da Isra'ila ke yi a Gaza
Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu ya shiga kwana na 362, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,638. Bugu da ƙari, sama da mutane 1,000 ne suka mutu a wani munanan hare-haren da Isra'ila ta kai a Lebanon.
Shahararru
Mashahuran makaloli