Duniya
Lokuta 5 da Wikileaks na Julian Assange ya fallasa munanan sirrukan sojin Amurka
Hanyoyin da sanannen mai kwarmata bayanai ɗan asalin Australia yake bi sun janyo mabambantan ra'ayoyi cikin shekaru sama da 10, amma da yawa suna ganin ya yi babban aiki ga al'umma na fallasa munanan ayyukan sojin Amurka.Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya gana da takwarorinsa gabanin Taron Diflomasiyya na Antalya
Dubban mahalarta taron difomasiyya da 'yan siyasa da ɗalibai da malaman jami'a da ƙungiyoyin fararen-hula sun halarci taron diflomasiyya mai taken Antalya Diplomacy Forum, a ƙarƙashin shirin Elevating Diplomacy Amidst Crises.Türkiye
Turkiyya ta kawar da 'yan ta'adda 57 na PKK a Arewacin Iraki da Syria
Wani samame da rundunar yaki da ta'addanci ta Turkiyya ta kai arewacin Iraki da Syria ya yi sanadin mutuwar 'yan ta'adda 57 na PKK jim kadan bayan 'yan kungiyar sun kashe sojojin Turkiyya tara, a cewar Ma'aikatar Tsaron Kasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli