Afirka
Hukumomin Ghana sun ce za a iya kwashe mako biyar ba a gama gyara wayoyin da suka haddasa katsewar intanet ba
Lalacewar wayoyin ta sa an samu gagarumar katsewar intanet a ƙasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afirka lamarin da ya shafi harkokin kasuwanci, da suka haɗa da bankuna da kamfanonin sadarwa da na hada-hadar kuɗi da ma kasuwannin hannayen-jariAfirka
Intanet ya samu matsala a ƙasashen Afirka da dama sakamakon lalacewar wayoyi a ƙarƙashin teku
Aƙalla wayoyi uku ne na ƙarƙashin tekun suka lalace a ranar Alhamis, kamar yadda wani kamfani mai sa ido kan harkokin intanet, Netblocks ya faɗa, yana mai cewa kamfanonin intanet da yawa sun ba da rahoton afkuwar matsalar.Rayuwa
Yadda shirin Podcast na fitaccen dan wasan Nijeriya Mikel Obi ya yi zarra
Sabon shirin Podcast din John Mikel Obi da yake sharhi kan wasanni tare da kwararren masanin wasannin Birtaniya Chris McHardy ya yi matukar jan hankali a manhajojin sauke bidiyo na intanet bayan shirye-shirye bakwai da ya gabatar.Ra’ayi
Karramawar APVA: Dandalin baje-koli da daga darajar fasahar kirkirar saututtuka na Afirka
Tarihin fasahar kirkirar saututtuka a Afrika yana da fadi sosai, wanda ya kunshi kirkirar saututtuka, isar da sako, sannan kuma yana sauyawa da yanayin zamani da al'adu da tasirin siyasa da tattalin arziki.
Shahararru
Mashahuran makaloli