Afirka
Babu giɓi a shugabancin Nijeriya duk da Tinubu da Shettima sun fita daga ƙasar - Fadar Shugaba Ƙasa
Fadar shugaban Nijeriya ta ce babu giɓi a shugabancin ƙasar duk da cewa Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun yi balaguro zuwa ƙasashen waje a lokaci guda, inda ta ce suna yin aiki a duk inda suke.Duniya
Me ya sa yara 'yan ƙasa da shekaru 20 a Ingila suka fi kowa rashin farin ciki a Turai?
Abin da ake kira "rushewar farin ciki", sama da kashi daya cikin hudu na matasa 'yan kasa da shekaru 20 a Birtaniya sun bayyana a cikin rahoton rashin samun gamsuwar rayuwa cewa hauhawar farashi da tsadar rayuwa ne ummul'aba'isin jefa su a yanayin.
Shahararru
Mashahuran makaloli