Ra’ayi
Daga rikicin diflomasiyya zuwa na fasahar intanet, taƙaddama tsakanin Indiya da China na kara ruruwa
A shekarun baya bayan nan dai kasashen biyu sun kulla huldar diflomasiyya, inda shugaban kasar China Xi Jinping ya ki halartar taron ƙungiyar G-20 na shekarar 2023 wanda firaministan Indiya Narendra Modi ya jagoranta.Afirka
Tinubu da Modi sun amince kan ƙara inganta dangantaka tsakanin Nijeriya da Indiya
A daidai lokacin da ake samun ƙaruwar barazana a mashigar Tekun Guinea da Tekun Indiya, shugabannin biyu sun yi magana kan ɗaukar matakai na haɗin gwiwa domin kawo tsaro a cikin tekunan da kuma yaƙi da ‘yan fashin teku.Duniya
Abin da ya sa har yanzu Indiya ke fama da matsalar yi wa mata fyade barkatai
Duk da haka, abin da ya faru a daren ranar 9 ga watan Agusta, ba bude kofofin fushi kawai ya yi ba, ya fama tsohon gyambo, wanda ya tilasta wa Indiyawa sake yin tambayoyi masu tsanani game da batun fyade, matsalar da ta dade a cikin al'ummarmu.Duniya
Jam'iyyun haɗaka sun shaida wa Modi cewa walwalar Musulmi na da muhimmanci a Indiya
Bayan shafe watanni tana cin zarafin Musulmai a lokacin yaiƙn neman zaɓe, a yanzu jam’iyyar BJP ta sassauto don kafa gamnatin haɗaka, saboda abokan haɗakar – TDP da JDU – sun dage cewa dole ne a yi aiki da shirinsu na walwalar tsiraru.Duniya
An buƙaci Morocco ta dakatar da jirgin ruwan Indiya da ake zargin zai kai makamai Isra'ila
'Yan Moroko sun buƙaci gwamnatin ƙasar da ta gaggauta hana jirgin ruwan Vertom Odette - wanda ya bar Indiya a ranar 18 ga watan Afrilu kana yake shirin isa tashar jiragen ruwa ta Cartagena da ke Spain - wucewa ta yankin ruwanta a tekun Bahar Rum.
Shahararru
Mashahuran makaloli