Duniya
Ko za a iya kama Netanyahu bayan mai shigar da ƙara a kotun manyan laifuka ya nemi haka?
Yunƙurin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya, ICC na neman sammacin kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, da ministan tsaron ƙasar, Yoav Gallant, da shugabanni uku na Hamas ya zamo babban mataki a tarihin hukunta laifuka a duniya.Duniya
Umarnin ICC na a kama Netanyahu, Gallant ya zo a makare, amma hakan ma ya yi — Turkiyya
Bayan mai gabatar da ƙara na ICC ya fitar da takardar neman a kama Netanyahu da Gallant, Ministan Shari'a na Turkiyya ya yi kira ga kotun ta gurfanar da jami'an gwamnatin Isra'ila da ke da hannu a kashe Falasɗinawan Gaza.Karin Haske
Kotun manyan laifuka ta duniya da danniyar kasashen Yamma kan Afirka
Kotun manyan laifuka ta duniya, ICC tana mayar da hankali kan laifukan da wasu shugabannin Afirka suka yi, amma tana kau da kai daga laifukan da suka shafi kasashen Yamma a wurare kamar Iraki da Afghanistan, da kuma zaluncin Isra'ila kan Falasdinawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli