Duniya
Isra'ila ta kashe mutane da dama, ta jikkata 33 a hare-haren da ta kai Beirut na Lebanon
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 414 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,100 tare da jikkata fiye da mutum 104,300. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 3,640 tun daga watan Oktoban 2023.Ra’ayi
Yanayin da na tsinci kaina a tafiyata ta farko zuwa ƙasa ta Falasdinu a wannan bazarar
Bayan ganin yadda yakin Gaza yake gudana a kan wayarta na tsawon watanni, wata Bafalasɗiniya kan Ba’amurkiya ta yanke shawarar gane wa idanunta mumunan halin da ake ciki, inda a karon farko ta yi tafiya zuwa yankunan da aka mamaye.Duniya
Masar ta yi watsi da ikirarin Netanyahu na safarar makamai ga Hamas
Yakin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 333, akalla Falasdinawa 40,786 aka kashe kawo yanzu- akasarinsu mata da ƙananan yara, sannan fiye da mutane 94,22 ne suka jikkata, mutane 10,000 aka yi imanin suna binne a karkashin baraguzan gine-gine.Duniya
Isra'ila ta kashe mutum 20 a harin da ta kai Zirin Gaza da safiyar Laraba
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 313 yanzu, ya kashe a kalla Falasdinawa 39,929 akasari mata da kananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,240, an ƙiyasta mutane 10,000 na binne a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari.Türkiye
Hukumar leken asirin Turkiyya ta daƙile harin ta'addancin PKK a kan jami'an tsaro
Hukumar MIT ta bankaɗo shirin wasu manyan jagororin ƙungiyar PKK na kai hari kan yankin da jami'an tsaron Turkiyya suke gudanar da ayyukansu a Hakurk na ƙasar Iraki, kana ta yi nasarar kawar da 'yan ta'adda biyu, a cewar majiyoyin tsaro.
Shahararru
Mashahuran makaloli