Duniya
Taron Kasashen Larabawa bai dauki matakin ladabtar da Isra'ila ba
A wajen taron na Bahrain, shugabannin kasashen Larabawa 22 sun bukaci da a kai dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD Yammacin Gabar Kogin Jordan da Gaza, amma kasashen sun gaza daukar matakin ladabtar da Isra'ila da ke aikata kisan kiyashi a Gaza.Duniya
Falasɗinawa suna jimamin cika shekaru 76 da Nakba yayin da suke tsakiyar sabon bala'i a Gaza
"Nakba," A Larabci na nufin "Bala'i", lokaci ne da kusan Falasdinawa 700,000 suka bar gidajensu kafin da yayin gwabza yaƙi tsakanin Larabawa da Isra'ilawa a 1948, wanda bayan sa aka kafa ƙasar Isra'ila.Duniya
Zanga-Zangar ɗalibai ta adawa da yaƙin Isra'ila a Gaza: Ga abubuwan da ke faruwa a jami'o'in Amurka
Jami'ar Columbia ta fara dakatar da daliban da suka bijirewa wa'adin da aka ba su na watsewa daga zaman dirshan din da suke yi, kuma 'yan sanda sun yi kame a Jam'ar Texas, inda aka kama sama da mutum 1,000 a fadin Amurka. Ga dai wasu:Duniya
Tana ƙasa tana dabo ga masu zanga-zangar goyon bayan Gaza a Amurka kan batun kudin makaranta, tuhuma, maki da kammala karatu
Masu zanga-zangar nuna adawa ga yaki da nuna goyon baya ga Gaza a Amurka na fuskantar tsaka mai wuya - suna aiki da 'yancin da suke da shi na fadin albarkacin baki - ko kuma su raya hakkin mallakar matsuguni. zuwa ajujuwa ko kammala karatun jami'a.
Shahararru
Mashahuran makaloli