Afirka
Nijeriya ta yi ƙarar Binance a kotu tana neman dala biliyan 81.5 daga kamfanin
Nijeriya ta shigar da ƙara tana neman a tilasta wa kamfanin na hada-hadar kuɗin kifito Binance ya biya dala biliyan 79.5 saboda asarar da kamfanin ya janyo wa Nijeriya a fannin tattalin arziki, sakamakon hada-hada da ya yi a ƙasar.Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.Afirka
Zargin almundahanar N2.7bn: An ba da belin Hadi Sirika kan Naira miliyan 100
An gurfanar da Sirika ne a gaban mai shari’a Sylvanus Oriji Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis tare da ‘yarsa Fatima, da sirikinsa, Jalal Sule Hamma, da wani kamfani mai suna Al Buraq Global Investment Limited.
Shahararru
Mashahuran makaloli