Afirka
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara gaba
A cikin wata sanarwa ta diflomasiyya da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani a farkon wannan watan, Amurka ta ce idan ana so a samu kwanciyar hankali a yankin akwai buƙatar sojojin Rwanda "su janye sojojinsu da manyan makamai" daga DRC.Karin Haske
Asarar rayukan da rikicin DRC ya jawo: Tsagaita wutar da aka yi bai kawo wa fararen hula sauƙi ba
Wata gajeriyar tsagaita wuta a gabashin DRC ta tsawon makonni ta bayyana asarar rayukan da aka yi a rikicin birnin Goma - asibitoci sun cika da fararen hula da suka jikkata, kuma an lalata kayayyakin more rayuwa, ga kuma fama da karancin abinci.
Shahararru
Mashahuran makaloli