Kasuwanci
Farashin Bitcoin ya haura sama da $80,000 a karon farko a 2024
Fitaccen kuɗin kirifto na hada-hadar intanet ya yi tashin da ba taɓa gani ba, bayan sake zaɓen tsohon shugaban Amurka Donald Trump, wanda ya yi na'am da kuɗaɗen kirifto kana ya yi alƙawarin mayar da Amurka babban birnin kirifto a duniya.Ra’ayi
China na cika shekaru 75 da zama jumhuriya, Shugaba Xi na fuskantar ƙalubale a gida da waje
Baya ga hauhawar farashin kayayyaki, da al'umma mai yawan tsofaffi, da kuma tsamarin siyasar yanki, ƙoƙarin Shugaba Xi na ɗaukaka kishin ƙasa zai iya rage karsashin kawo muhimman sauye-sauye a cikin gida.Karin Haske
Ƙaruwar tasirin China a Afirka ne ya sa Amurka ta goyi bayan bai wa nahiyar kujeru biyu a Kwamitin Tsaro na MDD?
Mataƙin na Amurka ya zo ne kwanaki kaɗan bayan China ta ƙarbi baƙuncin ɗaya daga cikin manyan tarukanta da Afirka a birnin Beijing, inda shugaba Xi ya yi alkawarin tallafawa nahiyar da dala biliyan 50.
Shahararru
Mashahuran makaloli