Afirka
AES: Ƙungiyar Sahel Alliance ta sanar da ranar da sabon fasfonta zai fara aiki
AES ta ce masu tsohon fasfo wanda ke da tambarin ECOWAS na da zaɓin su ci gaba da amfani da fasfon su har zuwa lokacin da wa’adinsa zai ƙare ko kuma za su iya zuwa a sauya musu sabon fasfo mai ɗauke da tambarin AES.Afirka
ECOWAS ta ba Burkina Faso, Mali da Nijar wata shida su sake nazari kan fitarsu daga ƙungiyar
Ƙasashen Yammacin Afirka a yayin taron da suka gudanar a Abuja sun buƙaci ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar su sake nazari game da ficewarsu daga ƙungiyar inda suka ƙara musu wa'adin wata shida domin su je su sake tunani.
Shahararru
Mashahuran makaloli