Ra’ayi
Daga rikicin diflomasiyya zuwa na fasahar intanet, taƙaddama tsakanin Indiya da China na kara ruruwa
A shekarun baya bayan nan dai kasashen biyu sun kulla huldar diflomasiyya, inda shugaban kasar China Xi Jinping ya ki halartar taron ƙungiyar G-20 na shekarar 2023 wanda firaministan Indiya Narendra Modi ya jagoranta.Karin Haske
Abin da fadada kungiyar kasashen BRICS ke nufi ga tattalin arzikin Afirka
Sanarwar shigar da Habasha da Masar da Argentina da Saudiyya da UAE da kuma Iran kungiyar kasashen BRICS yayin babban taron kungiyar a Afirka ta Kudu, alama ce ta yadda hadin gwiwa daga bangarori mabambanta zai bunkasa tattalin arziki.Ra’ayi
Taron BRICS: Abin da ya sa dole a ba da muhimmanci ga samar da tsaftataccen makamashi a Afirka
Shugabannin kungiyar kasashe masu habbakar tattalin arziki ta BRICS suna babban taro a Afirka ta Kudu a wani kokari na bunkasa tattalin arzikinsu da kuma kalubalantar karfin fada-ajin da Kasashen Yamma ke da shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli