Duniya
Me ya sa yara 'yan ƙasa da shekaru 20 a Ingila suka fi kowa rashin farin ciki a Turai?
Abin da ake kira "rushewar farin ciki", sama da kashi daya cikin hudu na matasa 'yan kasa da shekaru 20 a Birtaniya sun bayyana a cikin rahoton rashin samun gamsuwar rayuwa cewa hauhawar farashi da tsadar rayuwa ne ummul'aba'isin jefa su a yanayin.Ra’ayi
Bayan makonni biyu na tashin hankali a Birtaniya, akwai aiki kafin abubuwa su dawo daidai
Hare-haren da ake kaiwa kan 'yan ci rani da ƙananan ƙabilu a Birtaniya sun fito da irin matsalolin da ake da su a ƙasar, wanda akwai buƙatar sabuwar gwamnati ta mayar da hankali wurin daƙile ƙin jinin Musulmi.Karin Haske
'Yan Afirka na cikin fargaba kan boren masu tsaurin ra'ayi a Birtaniya
Rayuwa a Birtaniya ta dauki mummunan salo ga baƙin haure 'yan Afirka yayin da tarzoma da rashin fahimta da tashe-tashen hankula daga kungiyoyin masu tsaurin ra'ayi da ke bin manufar wariyar launin fata da ƙyamar Islama, suka sanya su cikin damuwa.
Shahararru
Mashahuran makaloli