Rayuwa
Mashudu Ravele: Yadda harshen Afirka ta Kudu ya samu murya cikin littattafansa
Tshivenda ɗaya ne daga cikin harsunan Afirka da ba a haɓaka su, ya samu shiga cikin rubuce-rubucen wata matashiya wadda ta zaɓi amfani da harshenta na asali wajen yin rubutu maimakon Turanci don alƙinta tarihi ga al'ummomi masu tasowa.Karin Haske
Attiéké zuwa Foufou: Yadda rogo ke ƙara ƙayata abincin Afirka
A tsawon shekaru da dama, rogo ya kasance abincin gargajiya wanda ke kan gaba a Afirka, sannan ya ci gaba da zagayawa ko inna ta hannun masu dafa abinci da masu gudanar da sana'ar sayar da abinci inda suke sarrafa shi zuwa nau'i daban-daban.
Shahararru
Mashahuran makaloli