Afirka
Mutum akalla 250,000 sun tsere daga gidajensu sakamakon rikici a jihar Al Jazirah ta Sudan
Hukumar Kula da Masu Kaura ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutum 250,000 zuwa 300,000 ne suka tsere daga gidajensu bayan dakarun RSF sun shiga Wad Madani, birni na biyu mafi girma a Sudan, wanda ke cike da 'yan gudun hijira.
Shahararru
Mashahuran makaloli