Afirka
Ministan Abuja ya kafa kwamiti na musamman domin sa ido kan kwararar almajirai cikin birnin
Kwamishinan 'yan sandan Abuja Olatunji Disu ya ce ministan ɗauki wannan matakin ne domin tabbatar da cewa jami’an tsaro sun samu bayanai dangane da almajirai da abubuwan da suke gudanarwa a birnin daga ciki har da kula da su da kuma karatunsu.Afirka
Adadin waɗanda suka rasu a fashewar tankar mai a Jihar Neja ya kai 86
Abdullahi Baba-Arah, wanda shi ne darakta janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Neja, shi ne ya bayar da sabbin alƙaluman, inda ya ƙara da cewa aksarin waɗanda lamarin ya rutsa da su an binne su a cikin ƙabarin bai ɗaya.
Shahararru
Mashahuran makaloli