Karin Haske
Ƙaruwar tasirin China a Afirka ne ya sa Amurka ta goyi bayan bai wa nahiyar kujeru biyu a Kwamitin Tsaro na MDD?
Mataƙin na Amurka ya zo ne kwanaki kaɗan bayan China ta ƙarbi baƙuncin ɗaya daga cikin manyan tarukanta da Afirka a birnin Beijing, inda shugaba Xi ya yi alkawarin tallafawa nahiyar da dala biliyan 50.Türkiye
Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya soki Netanyahu da haifar da ruɗani a Gabas ta Tsakiya
Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Nuh Yilmaz ya ce mafita ɗaya ta samun zaman lafiya a yankin Gabas ta Tsakiya ita ce idan aka kawo ƙarshen mamayar Isra'ila da kuma kafa ƙasashe biyu masu cin gashin kansu.Afirka
Ba za mu bar kangararru su rusa mana ƙasa ba – Rundunar Tsaron Nijeriya
“Na lura a jiya dukkan kafafen watsa labarai sun mayar da hankali kacokan kan lamarin. Wanna abu ba babban zaɓe ba ne, kar ku yi ta yaɗa abin ta yadda za su gani saboda wasunsu dama suna neman damar da za a gan su a talabijin.Türkiye
Turkiyya ta yi watsi da sabuwar tattaunawa kan Cyprus har sai ɓangarorin biyu sun tattauna a matsayinsu "na ɗaya"
Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa babu batun wata sabuwar tattaunawa a Cyprus a halin yanzu har sai ɓangarorin da ke tsibirin sun zauna sun tattauna sun tattauna a matsayinsu "na ɗaya."Afirka
'Yan sandan Kenya 400 sun tafi Haiti don aikin wanzar da zaman lafiya
"Muna alfaharin ganin tashin rukunin farko na 'Yan Sandan Ƙasarmu waɗanda za su kasance a tawagar Majalisar Ɗinkin Duniya don aikin wanzar da tsaro a Haiti," a cewar Ministan Harkokin Cikin Gida na Kenya Kithure Kindiki, a wata sanarwa da ya fitar.
Shahararru
Mashahuran makaloli