Karin Haske
Yanka-Yanka: Radadin da Chadi ke ji sakamakon kisan kiyashin Faransa
A wani bangare na tuna wa da ta'addancin da dakarun 'yan mulkin mallaka suka yi shekaru sama da dari da suka shuɗe, 'yan Chadi na gudanar da gangami ƙarƙashin gwamnatinsu, a lokacin da ake sake fasalin alaƙa da Faransa, da ta yi musu mulkin mallaka.Ra’ayi
Yadda shafukan sada zumunta ke fayyace gaskiya a lokacin da kafafen watsa labaran Yamma ke faɗar ƙarya a kan yaƙin Gaza
Ta yaya ƙasashen duniya ke mayar da martani? Bari mu tsaya mu yi duba dangane da yadda kafofin watsa labarai na duniya ke bayar da rahoto a kan wannan yaƙin da waɗanda ake watsawa a soshiyal midiya.Duniya
Falasɗinawa suna jimamin cika shekaru 76 da Nakba yayin da suke tsakiyar sabon bala'i a Gaza
"Nakba," A Larabci na nufin "Bala'i", lokaci ne da kusan Falasdinawa 700,000 suka bar gidajensu kafin da yayin gwabza yaƙi tsakanin Larabawa da Isra'ilawa a 1948, wanda bayan sa aka kafa ƙasar Isra'ila.Duniya
Rayuwa a Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye ta koma ta jana'iza da hare-haren dare da kashe yara kanana
Sojojin Isra'ila sun kama yara kanana don takura wa iyayensu su mika wuya, inda suke kuma kai hare-hare a gidajen Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye yayin da idanuwa da kafafan yada labarai suka karkata ga Zirin Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli