Duniya
Harin Isra'ila ya kashe Falasdinawa tara a tsakiyar Gaza - Likitoci
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,409. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,350 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.Duniya
Yahudawa 'yan kama wuri zauna sun dirar wa harabar Masallacin Ƙudus
Isra'ila ta kwashe kwana 264 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,658 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 86,237, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.Duniya
Akwai yiwuwar Amurka ta ci gaba da sayar wa Saudiyya muggan makamai
A shekarar 2021 ne Joe Biden ya ɗauki matakai masu tsauri kan Saudiyya musamman dangane da yaƙin ta take yi da mayaƙan Houthi masu samun goyon bayan Iran waɗanda ke Yemen, inda ake zargin ta yi amfani da makaman domin kashe farar hula da dama.Duniya
'Yan Houthi sun kai hari kan jiragen ruwa gab da gaɓar Tekun Yemen
Ƙungiyar Houthi a Yemen ta ce ta harbo jirgin dakon mai na Andromeda Star a Bahar Maliya. Kuma Amurka ta ce an kai hari kusa da jirgin MV Maisha, yayin da 'yan Houthi ke ci gaba da harin nuna goyon baya ga Falasɗinawa da ke yaƙi da Isra'ila a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli