Kasuwanci
Ghana ta ƙulla yarjejeniyar makamashin nukiliya da Amurka
Kamfanin Makamashin Nukiliya na Ghana da Regnum Technology Group na Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tura wata ƙaramar na'urar sarrafa makamashin NuScale VOYGR-12 (SMR) zuwa babban taron Amurka da Afirka kan makamashin nukiliya a Nairobi.Kasuwanci
Ghana ta ƙaddamar da aikin gina matatar man fetur ta dala biliyan 12
Aikin cibiyar zai samar da guraben ayyukan yi kai-tsaye ga mutum 780,000, sannan zai taimaka wajen ƙarfafa tattalin arzikin Ghana tare daidaita kuɗin ƙasar da sanya ta a matsayin babbar cibiyar samar da man fetur a Afirka, in ji Shugaba Nana Akufo.Kasuwanci
Ma'aikatan Samsung sun soma yajin aikin kwana uku kan ƙin biyansu haƙƙokinsu
Tun a makon jiya ne ƙungiyar ma'aikatan kamfanin Samsung wacce ke da mambobi sama da mutum 30,000 ta sanar da soma yajin aiki na kwanaki uku biyo bayan gaza cimma matsaya kan yarjejeniyar biyan haƙƙokin ma'aikata da kamfanin ya kasa yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli