Duniya
'Yan sanda a Indiya sun ƙwace ɗaruruwan littattafan Musulunci a Kashmir
'Yan sandan Indiya sun kai samame gomman shagunan sayar da littattafai inda suka ƙwace ɗaruruwan kwafi na littattafai da wani Malamin Addinin Musulunci ya rubuta, lamarin da ya jawo Malaman Musulunci a faɗin duniya suka harzuƙa.Afirka
Hukumar Kula da Ayyukan 'Yan sanda ta Nijeriya ta buƙaci a yi wa duk wani ɗan sandan da ya haura shekara 60 ritaya
A matakin da hukumar PSC ta Nijeriya ta ɗauka a ranar Juma'a, ta bayar da umarnin a yi ritaya ga duk wani ɗan sandan da ya haura shekara 60 da kuma wanda ya haura shekara 35 yana aikin ɗan sanda.Afirka
Kayode Egbetokun: Me ya sa Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya ke ci gaba da zama kan kujerarsa bayan ya cika shekara 60?
Wasu na zargin cewa an tsawaita wa'adin Kayode Egbetokun a kan kujerar Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya bayan ya cika shekara 60 domin a yi amfani da shi wajen cim ma muradu na siyasa a zaɓen shekarar 2027.Afirka
'Yan sandan Nijeriya sun kashe 'yan ta'addan ƙungiyar ESN shida a Jihar Imo
Rundunar 'yan sandan ta ce ‘yan ta’addan da aka kashe su ne suka kai hari a gidan gyaran hali na Owerri a ranar 5 ga Afrilun 2021 haka kuma su ne suka kashe ‘yan sanda biyar a Umunna Okigwe a ranar 12 ga Disambar 2022.
Shahararru
Mashahuran makaloli